Obafemi Awolowo | |||||
---|---|---|---|---|---|
1967 - 1971 ← Festus Okotie-Eboh (en) - Shehu Shagari →
1 Oktoba 1954 - 1 Oktoba 1960 - Samuel Akintola → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Ikenne, 6 ga Maris, 1909 | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||
Mutuwa | Ikenne, 9 Mayu 1987 | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama | Hannah Idowu Dideolu Awolowo (1937 - | ||||
Yara |
view
| ||||
Ƴan uwa |
view
| ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Baptist Boys’ High School (en) University of London (en) Wesley College, Ibadan (en) | ||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, Lauya, trade unionist (en) da Malami | ||||
Mamba | Fabian Society (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Kiristanci | ||||
Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar Unity Party of Nigeria |
Chief Obafemi Jeremiah Oyeniyi Awolowo, GCFR (Harshen-yrbnc|Ọbáfẹ́mi Awólọ́wọ̀; Yarayu daga 6 ga watan Maris shekara ta 1909 zuwa 9 ga watan Mayu shekara ta 1987), Dan Najeriya ne, kuma yana daga cikin manyan kasa, wanda yataka gagarumar rawa wurin neman yancin Nijeriya, da kuma a jamhoriya ta farko data biyu a Yakin Basasan Nijeriya. Yaro mahaifinsa manomi ne kuma bayerebe ne. Shine Firimiya na farko a Shiyar Kudu maso Yammacin Nijeriya, daga bisani kuma yazama Kwamishinan kuɗi, kuma mataimakin Shugaban majalisar zartarwa ta kasa lokacin yakin basasa. Sau uku yana neman takarar Shugabancin kasar Nijeriya.[1] Dan asalin garin Ikenne dake Jihar Ogun a kudu maso Yammacin Nijeriya, yafara harkokinsa kamar yadda wasu daga cikin abokansa, a matsayin mai kishin kasa, Nigerian Youth Movement inda yakaiga zama sakatare na shiyar Yamma. Awolowo was responsible for much of the progressive social legislation that has made Nigeria a modern nation.[2] Shine farkon Shugaban Kasuwancin Gwamnati kuma Ministan Kananan Hukumomi da Kudi, kuma Firimiyan farko na yankin yammaci a karkashin Nijeriya tsarin parliamentary system, daga 1952 zuwa 1959. Shine the official Leader of the Opposition in the federal parliament a gwamnatin Balewa daga 1959 zuwa 1963. Kasantuwar ire-iren cigaban daya taimaka wa kasar sa yasa, Awolowo yazama na farko daga cikin Yarbawa da akawa lakabi da Shugaban Yarbawa (Yoruba: Asiwaju Awon Yoruba ko Asiwaju Omo Oodua).
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search